Tasha ce da ke kawo dadadan labarai ingantattu na abubuwan mamaki, alajabi da Kuma Ruhi. Bayaga abubuwan da su ka shafi sararin samaniya, Duniyoyi, da al, adun da ke cikin su, akwai kuma labaran AL, amurran yau da kullum da su ka shafi ban AL, ajabi. Saboda haka, ku biyo Mu a cikin shirye_shiryen Mu ma su kayatarwa.
873 views